Barka da Zuwa
Wannan koyaswa shine matakin ku na gaba a kan zama mai koyaswa. Dan Allah ku karanta dukan surorin nan a natse, ku kuma amsa dukan tambayoyin da ke biye.
Courage Kuzanah
Emmanuel Umaru
Masu Gudanar da Kwas ɗin Hausa
Darussa
1. Gabatar da jagoranci
2. Ka’idojin masu jagorancin globalrize
3. Asali da tambayoyi da suka jibanci aikin pastor
4. Aikin bishararka ta globalrize
5. Sakonnin karshe da tushen su
A wannan darasi za muyi magana a kan “Ka’idodin zama mai jagora”. Wannan kasida tattare da wadansu sakonni masu mahimmaci ga masu jagora, za’a samar da su bayan zama mai jagora.