Gabatar da Darasi
Wannan shine darisa na goma sha biyar. Darasin zai sake bayyana maku Littafin Mai Tsarki, sakon Allahne zuwa gare ku.
Kowanne darasi na biyowa da tambayoyi. Zaka sami mai jagora da zai baka amsar tambayoyin ka. Mutumin da aka baka zai kasance mai amsa tambayoyin cikin awanni ashirin da hudu zuwa awannani arba’in da takwas. A karshen darasin zaka karbi takardar shadar gamawa idan mai yi maka jagoranci ya gamsu da kai.
Muna masu baku shawarar da ku dauki darasi guda daya ko guda biyu arana. Wannan zai sa ku yi tunani mai zurfi a game da ruhaniyar da ke cikin darasin. Zai kuma habbaka dangantakar ka da jagoranka agame da tambayoyin ka da rayuwarka ta ruhaniya. Zaiyi kyau idan zaka dauki makonni da dama ka bi cikin darusan dukka.
Munaiii fadan kaji dadin darasin, hakan kuma zai taimake ka, ka matso kusa da allah.
Abin da wani dalibi ya ce game da wannan darasin
“Abinda yafi taimakona a wannan darasin shine lokacin da jagorana ya taimakeni ya amsa mani tambayoyi na saboda in gane wani abu sosai. Na kuma gode saboda haka.”