Rayuwar Yesu

Tare da jagora • 16 lessons • 9 students

Barka da zuwa darasin ‘Rayuwar Yesu’! Ku Kalli rayuwar Yesu daga bishara ta wurin Luka, a cikin fim din tare da mafi yawan masu kallo a tarihin duniya. Da akwai darisa 15, kowanne darasi tare da dan gajeran fim, sai tambaya ta biyo baya. Za ku sami mai jagora na masamman wanda zai amsa maku, wanda kuma zaku iya yi masa tambayoyi nangaba. Mai jagoranku zai amsa darisan ku yawanci a cikin wanni 24-28.

Muna baku shawara da kuyi darasi 1 ko 2 a rana. Wannan zai baku damar yin tunani mai zurfi game da abun ruhaniyar a darasin, ya kuma baku damar bunkasa dangantakarku da mai jagoranku, ko iya yin magana game da tambayoyinku da kuma game da rayuwarku ta ruhaniya. Zai yi kyau idan kunyi amfani da makonni da yawa kun bincika dukan darusan.

Da fatan kun ji dadin darusan, kuma hakan zai taimake ku ku kusanci Allah!

Start course